Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Qatar: Croatia Ta Sallami Brazil A Gasar Cin Kofin Duniya


SOCCER-WORLDCUP-CRO-BRA/REPORT
SOCCER-WORLDCUP-CRO-BRA/REPORT

Croatia ta yi nasara akan Brazil ne a bugun fenariti bayan da aka tashi da ci 1-1-

Croatia ta kora Brazil gida a gasar cin kofin duniya, bayan da ta doke ta da a bugun fenariti da ci 4-2.

An tashi a wasan ne da ci 1-1 kafin a kai ga bugun fenariti.

Brazil ce ta fara zura kwallo a ragar Croatia ta hannun Neymar wanda ya ci kwallon a minti na 105 a zagayen karin lokaci.

Minti biyu bayan kwallon Neymar sai dan wasan Croatia Bruno Petkovic ya farke kwallon a minti na 117.

Kofin Duniya ta Qatar 2022

Kofin Duniya ta Qatar 2022
please wait

No media source currently available

0:00 0:00:32 0:00
Karin bayani akan Kofin Duniya ta Qatar 2022

Ronaldo vs. Messi

Ronaldo vs. Messi
please wait
Embed

No media source currently available

0:00 0:01:24 0:00
Satumba 30, 2020

Ronaldo vs. Messi

Karin bayani akan Wasanni
XS
SM
MD
LG