Iyaye da dalibai a wasu sassan kasar Najeriya suna kokawa da karin kudin makaranta da wasu jami'o'i suka sanar, wanda iyayen suka ce zai iya hana dalibai marasa karfi ci gaba da karatu.
Iyaye Da Dalibai A Najeriya Suna Kokawa Game Da Karin Kudin Makarantun Jami'o'i