Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Matsalolin Rashin Cika Alkawuran Zababbun Shugabanni A Najeriya


Matsalolin Rashin Cika Alkawuran Zababbun Shugabanni A Najeriya
please wait

No media source currently available

0:00 0:05:51 0:00

‘Yan siyasa da jam’iyyun siyasa a Najeriya sukan yi amfani da halin matsi da talakawa ke ciki, inda suke jan ra’ayinsu da kudi domin siyan kuri’unsu a lokacin zabe. Wannan dai babbar matsala ce wacce a lokuta da dama ake dora alhaki a kanta.

XS
SM
MD
LG