Labari da Dumi-Duminsa

Kananan Yara, Da Kuma Wasu Da Ba 'Yan Najeriya Ba Sun Yi Rajistar Zabe


Kananan Yara, Da Kuma Wasu Da Ba 'Yan Najeriya Ba Sun Yi Rajistar Zabe

No media source currently available

An kuma gano matsaloli da ake samu a wasu wurare na wadandan shekarunsu ba su kai ba, amma suka yi rijistar katin zaben, da kuma wasu da ba ‘yan Najeriya ba da suka yi rijistar yin zabe.

​
XS
SM
MD
LG