Fiye da shekara goma kenan da gwamnati Ghana ta sanya hannu a dokar inganta rayuwar masu fama da nakasa, sai dai har zuwa wannan lokaci, masu fama da nakasa a kasar ba su ganin tasirin wannan doka.
Masu Fama Da Nakasa A Ghana Har Yanzu Ba Su Ganin Tasirin Dokar Inganta Rayuwarsu