Hajara Musa Sulaiman a Abuja babban birnin Najeriya, mai kiwon kaji da agwagita ta ce matsalar rashin tsaro da ake fama da shi a kasar ya tilastawa mata da dama barin sana’ar kiwon dabbobi a gidan gona dake nesa da gari.
Yadda Rashin Tsaro A Najeriya Ya Shafi Mata Masu Sana'ar Kiwon Dabbobi