Mun tattauna da Aminu Mahi, wani ma’aikacin gwamnati a jihar Kanon Najeriyan don jin irin matakin da shi ma yake dauka a wannan lokaci da farashin mai ke gagarar wasu mutanen, da kuma tashin farashin kayan masarufi.
Matakan Da Wasu 'Yan Najeriya A Jihar Kano Ke Dauka Na Rage Zafin Rayuwa