Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

AMSOSHIN TAMBAYOYINKU: Shigowar Turawan Mulkin Mallaka Najeriya; Bambancin Hausawan Sudan Da Na Najeriya (I)


Ibrahim K Garba
Ibrahim K Garba

Masu sauraronmu assalamu a laikum; barkanmu da sake saduwa a wannan shiri na Amsoshin Tambayoyinku:

Yau za a ji takaitacciyar amsar tambayar Malam Sani Mailangelange Yawuri kan shigowar Turawan mulkin mallaka cikin Najeriya, wanda Dakta Babikwai Girei na FCE Yola, Adamawa Najeriya zai bayar; da kuma kashi na farko na amsar tambayar Babangida IBB Giyawa kan tarihin Hausawan Sudan da kuma bambancinsu da Hausawan Najeriya, wanda Malam Ibrahim Musa Audu na FCE Yola din zai bayar.

A sha bayani lafiya:

04-13-24 AMSOSHIN TAMBAYOYINKU - repeat.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:12:06 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG