Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

AMSOSHIN TAMBAYOYINKU: Me ya sa ake hana Iran da Koriya Ta Arewa Mallakar Nukiliya?


Ibrahim K Garba
Ibrahim K Garba

Masu sauraronmu assalamu a laikum; barkanmu da sake saduwa a wannan shirin na Amsoshin Tambayoyinku.

Yau za a ji amsar tambayar su Zakariya Salihu Gidan Rinji da Adamu Shamuwa Maidawaki Shikal Jamhuriyar Nijar da ke son sanin amfanin mallakar makamin nukiliya da kasashe ke yi da kuma dalilin hana Iran da Koriya Ta Arewa mallakar makamin na nukiliya.

Idan masu tambayar da ma sauran masu sha’awar ji na dare da mu, ga amsar da wakilinmu a shiyyar Adamawa da Taraba, Muhammad Salisu Lado, ya samo daga Dakta Adamu Babikkwai na Kwalejin Horas da Malalai ta Gwamnatin Tarayya (FCE) Yola, Adamawa, Najeriya.

A sha bayani lafiya:

04-27-24 AMSOSHIN TAMBAYOYINKU - Why Nuclear.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:12:22 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG