WASHINGTON, DC —
Shirin Domin Iyali na wannan makon ya dora ne akan tattaunawa kan batun kai yara kanana da ba su mallaki hankalinsu ba almajiranci da sunan makaranta kashi na 3.
Domin nazarin lamarin, shirin ya tattauna da Shugaban Majalisar Tuntuba ta Malamai a Jihar Zamfara, Sheikh Ahmad Bin Umar Kanoma, da Hassan 'Yan Buhu (Magidanci) kuma Shugaban Kungiyar Mabuga waya ta jihar Zamfara, da kuma Nafisa Sheikh Murtadha Zawiyya.
A saurari cikaken shirin:
-
Grace Alheri Abdu
Grace Alheri Abdu babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika.
Dandalin Mu Tattauna