Washington D.C. —
Shirin "Domin Iyali" na wannan mako ya duba yadda Amurkawa suke amfani da batutuwan da suke da muradi akai wajen kada kuri'unsu a zaben shugaban kasa.
Saurari cikakken shirin tare da Alheri Grace Abdu:
-
Grace Alheri Abdu
Grace Alheri Abdu babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika.
Dandalin Mu Tattauna