Legas, Najeriya —
A shirin Ilimi na wannan makon mun duba nazarin hukumar UNICEF mai kula da ilimin yara ta Majalisar Dinkin Duniya da ke bayyana damuwa a kan rashin zuwa makaranta na yara fiye da miliyan 10 a Najeriya.
Kungiyoyin sa kai sun bayyana kudirin magance matsalar musamman a Arewacin Najeriya.
Saurari cikakken shirin da Babangida Jibrin ya gabatar:
Dandalin Mu Tattauna