Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

ZAUREN VOA: Tattaunawa Kan Manufofi Da Tsarin Shugaban Amurka Donald Trump A Wa'adin Mulki Na Biyu, Kashi Na Biyar - Maris 08, 2025

Medina Dauda
Medina Dauda

Shirin Zauren VOA na wannan makon zai ci gaba ne da mahawara kan abubuwan da kasar Amurka ke yi cikin tsarin gudanar da mulki da ya sa dole sauran kasashe su nemi ilimin yin haka a kasashen su, musamman a fanonin sadarwa, zamantakewa, tattalin arziki da ma kasuwanci.

Me Kasashen Afirka da ake kiran yawancin su da kasashe masu tasowa zasu amfana daga hulda da kasar Amurka a wannan lokaci?

Saurari cikakken shirin cikin sauti:

ZAUREN VOA: Tattaunawa Kan Manufofi Da Tsarin Shugaban Amurka Donald Trump A Wa'adin Mulki Na Biyu, Kashi Na Biyar - Maris 08, 2025
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:00 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG