Yau da Gobe shiri ne mai inganta rayuwar matasa cikin fadakarwa da ilmantarwa da kayatarwa, ya kuma karfafa mu su samun kaifin fahimtar matsalolin da suka addabe su, suka dabaibaiye su a wannan zamani. Shirin Yau da Gobe na zuwa sau biyar a mako, Litinin zuwa Jumma’a, daga karfe 4 da rabi na yamma zuwa karfe 5! Yau da Gobe ya hada komai, daga filin dafe-dafen gargajiya, zuwa zauren matasa inda suke bayyana ra’ayoyin su daban-daban akan wasanni, da siyasa, da mu’amala ta samari da ‘yan mata, da fasaha, da filin kiwon lafiyar matasa.
Zangon shirye-shirye
-
Janairu 20, 2026Yau da Gobe 1530 UTC (30:00)
-
Janairu 19, 2026Yau da Gobe 1530 UTC (30:00)
-
Janairu 16, 2026Yau da Gobe 1530 UTC (30:00)
-
Janairu 15, 2026Yau da Gobe 1530 UTC (30:00)
-
Janairu 14, 2026Yau da Gobe 1530 UTC (30:00)
-
Janairu 13, 2026Yau da Gobe 1530 UTC (30:00)