Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Sanousi Djakou Da Mohammed Ben Oumar Sun Gwabza Kan Batun Yunwa A Jamhuriyar Nijar


Sanousi Tambari Djakou da Mohammed Ben Oumar sun gwabza cikin wannan muhawara kan batun yunwar da aka yi bara a Jamhuriyar Nijar.

Shi dai Sanousi Djakou dan majalisar dokokin tarayya ce, kuma jagoran jam'iyyar PNA Al'oumma, yayin da Mohammed Ben Oumar na jam'iyyar RDP ya ke wakiltar gwamnati a wannan mukabala.

Shin da gaske ne zargin da ake yi cewa gwamnatin Tandja Mamadou ba ta son duniya ta san gaskiya game da yunwar da Nijar ta fuskanta a bara? A cikin wannan muhawara kashi uku, bangarorin biyu sun kece raini kan wannan batu.

XS
SM
MD
LG