Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Sojojin kaar suntabvo wani ma’aikacin mai bature da aka sace


Hukumomi a Nigeria sun tabattarda cewa sojojin kaar suntabvo wani ma’aikacin mai bature da aka sace, ana garkuwa da shi tun fiyeda wattani biyu da suka wuce a yankin Niger Delta. A yau ne wannan mutumen mai suna David Ward ya sami kansa a lokacinda sojan suka ‘yanto shi a garin Port Hacourt.

Tun ran 10 ga watyan Agustan shekaran nan aka cafke shi, yana kan hanyta ta zuwa wurin aikin da yake wa kamfanin mai na Hydrodive. Daga farkon 2006 zuwa yau dai an sace ma’aikatan mai sunfi 200 a yankin Niger Delta.

Sau da yawa, wasu kungiyoyi masu hankoron nemarwa yankin sukunin cin arzikinsa na man fetur ne ke wadanan sace-sacen, amma kuma sau da dama akan sami masu sace ma’aikatan don neman a biya su diyya. Sau da yawa akan sako wadanda akan Kaman ba tare da an taba lafiyarsu ba, da zaran dai an biya diyyar.

XS
SM
MD
LG