Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Mukaddashin Shugaban Kasar Najeriya zai sanar da sababbin ministoci


Mukaddashin Shugaban Kasar Najeriya zai sanar da sababbin ministoci
<!-- IMAGE -->

A makon gobe ne ake sa ran Mukaddashin Shugaban Nijeriya, Goodluck Jonathan, zai nada sababbin Ministocisa da za su maye wadanda ya sauke ranar Laraba.

Wasu kafofi a Fadar Shugaban Kasa sun ce da alamar Mr Jonathan zai maida fiye da rabin Ministocin da ya sauke.

Mukaddashin Shugaban na Nijeriya, ya sauke daukacin Ministoci 42 din ne; a wani al’amari mai kama da yunkurin karfafa ikonsa a gwamnati.

XS
SM
MD
LG