Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

    Fiya da mutane miliyan 9 ne ke kamuwa da cutar tarin fuka (TB) duk    shekara, inda miliyan 1.7 daga cikinsu kan mutu 

    Fiya da mutane miliyan 9 ne ke kamuwa da cutar tarin fuka (TB) duk    shekara, inda miliyan 1.7 daga cikinsu kan mutu 

<!-- IMAGE -->

Kusan mutane miliyan 3 ne ke kamuwa da cutar Aids ko Sida duk shekara, kuma Aids koSida ita ce ta fi kashe matan da su kai shekarun haihuwa a fadin duniyan nan.

Malariya na kashe mutane 900,000 duk shekara, musamman ma yara yan kasa da shekaru 5, a sa’ilinda kuma mutane miliyan 300 ke kamuwa da cutar a duk shekara.

Fiya da mutane miliyan 9 ne ke kamuwa da cutar tarin fuka (TB) duk shekara, inda miliyan 1.7 daga cikinsu kan mutu

Sama da mutane biliyan daya ne kan yi fama da ire-iren cututtukan wurare masu zafi na duniya (NTDs), kuma wajen 400,000 daga cikinsu ne kan mutu kowace shekara

Sama da mata 530,000 ne kan mutu a duk shekara sanadiyyar lalurorin haihuwa ko ciki wadan dab a su fi karfin a magance su ba; kuma daga cikin mamatan 20 kan yi fama da munanan raunukan da suka shafi daukan ciki da kuma harbuwa da cututtuka.

Yara miliyan 8.8 ne kan mutu kowace shekara, kuma galibinsu sanadiyyar cututtukan ko rashin kyawawan abinci da a ke da maungunansu ko kuma rigakafinsu.

Sama da yara miliyan 150 yan kasa da shekaru 5 da kuma 1 cikin mata 3 a kasashe masu tasowa ba su samin isassun abinci.

XS
SM
MD
LG