washington, dc —
A wannan shirin mun gabatar da kashi na uku na hira da fitaccen mawakin Jamhuriyar Nijar Abubakar Abdu -Bappa Yaro, inda ya bayyana dalilin yin wadansu wakoki da ya raira a shirin. Mun kuma bada labarin wani dogari mai yawan ashar.
Saurari cikakken shirin:
-
Grace Alheri Abdu
Grace Alheri Abdu babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika.