Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

A BARI YA HUCE:Hira Da Ali Nuhu- Fabrairu, 05,2022


Alheri Grace Abdu
Alheri Grace Abdu

A shirin A Bari Ya Huce na wannan makon mun yi hira da fitaccen dan wasan finafinan Hausa da kuma marubuci Ali Nuhu kan sana'ar tasa. Mun kuma bada labarin wani Bafullatani da ya je sayen lemun kwalba.

Saurari cikakken shirin:

A Bari Ya Huce: Hira da Ali Nuhu -25: 00"
please wait

No media source currently available

0:00 0:25:22 0:00


  • 16x9 Image

    Grace Alheri Abdu

    Grace Alheri Abdu  babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika.

XS
SM
MD
LG