WASHINGTON, DC —
Shirin A Bari Ya Huce na wannan makon, shiri ne na musamman da muka karrama wakilanmu Sani Shu'aibu Malumfashi da Isa Lawal Ikara da suka aurar da ya'ya da kannensu wannan makon.
Mun kuma bada labarin ango da ya auri budurwa da ta boye muninta da kwalliya.
Saurari cikakken shirin
-
Grace Alheri Abdu
Grace Alheri Abdu babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika.