WASHINGTON, DC —
Yau a shirin A Bari Ya Huce mun bada labarin wani barawon rogo da dubunsa ta cika bayan ya shafe shekaru yana shiga gonar wani makwabcinsa yana satar rogo. A ranar ya shiga bai sani ba ashe mai gonar yana ciki ya daka tsalle cikin gonar rogo da aka kewaye da danni.
Saurari shirin ka ji yadda ta kaya, da kuma wadansu bayanai masu ban dariya:
-
Grace Alheri Abdu
Grace Alheri Abdu babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika.