Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

A BARI YA HUCE: Waiwaya Maganin Mantuwa, Kashi Na Biyar-Disamba, 31, 2022


Baba Yakubu Makeri da Grace Alheri Abdu
Baba Yakubu Makeri da Grace Alheri Abdu

Masu sauraro sun fadi labaran da su ka fi burge su a wannan shekarar. Wani mai sauraro ya kuma bada labarin wani basarake da mawakan fada.

Saurari shirin ka ji wainar da aka toya tsakanin Sarkin da Mawakan:

A BARI YA HUCE: Waiwaya Maganin Mantuwa, Kashi Na Biyar
please wait

No media source currently available

0:00 0:24:15 0:00

  • 16x9 Image

    Grace Alheri Abdu

    Grace Alheri Abdu  babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika.

XS
SM
MD
LG