Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

A Bauchi Wasu Masu Yiwa Takin Zamani Algus Sun Shiga Hannun Hukuma

Somali firemen try to extinguish burning cars at the scene of a car bomb attack in front of a restaurant in Mogadishu.
Somali firemen try to extinguish burning cars at the scene of a car bomb attack in front of a restaurant in Mogadishu.

A cikin garin Bauchi an kama wasu mutane biyar dake hada yashi da takin zamani suna sayarwa manoma a matsayin takin kwaarai.

An kama mutanen ne a wani wuri da ake kira Gudun Bauchi a ma'aikatarsu inda suke hada taki da yashi.

Mutanen biyar din da aka kama an samesu da buhunhunan takin fiye da dari da kayan aiki a ma'aikatartasu. Mutanen suna gurbata takin zamani ne kana su sayar dashi wa jama'a.

Shugaban Civil Defence a Bauchi yana magana akan wadanda suka kama da yin algus da takin zamani
Shugaban Civil Defence a Bauchi yana magana akan wadanda suka kama da yin algus da takin zamani

Daya daja cikin wadanda aka kama ya yi jawabi. Mutumin mai suna Awal Abdullahi Mafe yace suna sayen taki iri-iri su hada da takin gyada ya basu wani taki da aka sani da suna MPK. Yace laifin da suka yi shi ne rashin rajista.

Hawan Nasarawa, jihar Kano a Najeriya, lokacin da aka gudanar da bukukuwan Sallar Eid el Fitr
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:44 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG