Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

A Koma Kacokam Kan Tabbatar Da Tsaro Tukuna - Inji Malamai

Shugabanin addinai da ke jihar Taraba sun yi kira da gwamnatin jihar da ta tarayya da su dauki matakan magance matsalar satar mutane da ta addabi wasu yankuna a jihar musamman yanki Tukum da Lau.

Photo: Ibrahim Abdul-Aziz (VOA)

XS
SM
MD
LG