Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

A wani gidan shakatawa a Cairo, Egypt ana amfani da macizai masu rai don tausawa abokan cinikin jikinsu, wajen rage ciwon jiki

A wani gidan shakatawa a Cairo, Egypt ana amfani da macizai masu rai don tausawa abokan cinikin jikinsu, wajen rage ciwon jiki
please wait

No media source currently available

0:00 0:00:58 0:00

Masu tausar suna amfani da nau'ika 28 daban-daban na macizai marasa haɗari a cikin kowane zaman tausa na minti 30. Mai gidan shakatawar, Safwan Sedki, ya ce an tabbatar da cewa tausa jiki da maciji na rage radadin ciwo da inganta haɓakar jini a cikin jiki. - Reuters

XS
SM
MD
LG