Masana sun yi gargadin cewa muddin ba a rika amfani da dokokin tsara birane yadda yakamata ba, to matsalar ambalaiyar ruwa dake cin gidaje ba za ta kau ba.
A Wasu Sassan Birnir Jos, Ana Ci Gaba Da Samun Mutane Masu Yin Gine-Gine A Wurare Masu Hadarin Ambaliyar Ruwa