Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Abin Da Ke Tafe: Hira Ta Musamman Da Muryar Amurka Ta Yi Da Buhari, Atiku

Sashen Hausa na Muryar Amurka ya yi tattaki har zuwa Najeriya inda Aliyu Mustapha Sokoto ya yi hira da shugaba mai ci Muhammadu Buhari da dan takarar jam’iyyar adawa ta PDP, Atiku Abubakar kan zaben 2019 da ke tafe.

Shugaban Najeriya mai ci Muhammadu Buhari da dan takarar jam'iyyar adawa ta PDP Atiku Abubakar, wadanda za su fafata a neman kujarer shugaban kasa Photo: Reuters

XS
SM
MD
LG