Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Abin Da Ya Sa Ezekwesili Ta Janye Daga Takarar Shugaban Kasa

Babbar 'yar takarar shugaban kasa mace a Najeriya ta janye daga takarar zaben shugabancin kasar don taimakawa wajen hada hancin sauran jam’iyyun siyasa don yin adawa da manyan jam'iyyu biyu na kasar.

Photo: AFP

XS
SM
MD
LG