Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Abin Da ‘Yan Najeriya Ke Cewa Kan Bikin Cikar Kasar Shekara 61


Abin Da ‘Yan Najeriya Ke Cewa Kan Bikin Cikar Kasar Shekara 61
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:16 0:00

Wasu ‘yan Najeriya na ganin har yanzu bunkasar tattalin arzikin Najeriya na tafiyar hawainiya yayin da kasar ta cika shekara 61 da samun ‘yancin kai.

A ranar Juma’ar nan, daya ga watan Oktoba ne Najeriya ta cika shekara 61 da samun ‘yan cin kai daga turawan mulkin mallaka na Birtaniya. Sai dai bayan fiye da shekara sittin da samun ‘yan cin kan, har yanzu kasar ta kasa shawo kan kalubalen raya tattalin arzikinta da ci gaba. Baraka Bashir ta hada mana da wannan rahoto a game da abin da jama’a ke cewa akan wannan rana.

Dubi ra’ayoyi

XS
SM
MD
LG