Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Abuja- Tsadar Dabbobi Ana Daf Da Sallar Layya


kasuwar dabbobi

Duk da karancin kudi da ake fama da shi a kasar, hakan bai sa farashin dabbobi ya fadi a yankin Abuja ba.

Duk da karancin kudi da ake kukan 'yan Najeriya suna fama da shi, hakan bai tilasta farshin dabbobi suyi kasa ba, kamar yadda bincike da kuma shiga kasuwannin suka nuna.

Wakilin Sashen Hausa a Abuja Saleh Shehu Ashaka wanda ya ziyarci daya daga cikin kasuwanni da suke babban birnin ya samu farashin raguna sun kama daga Naira 45,000 zuwa sama.

Wani dillalin dabbobi yace, banbancin kasuwar bana data bara, ya ta'allaka ne kan kudi. Bara yace akwai kudi a hanun jama'a, bana kuma babu.

Ga karin bayani.

please wait

No media source currently available

0:00 0:01:47 0:00

Dalilin Da Ya Sa Nake Sana’ar Sayar Da Shayi Duk Da Cewa Ni Kansila Ne

Dalilin Da Ya Sa Nake Sana’ar Sayar Da Shayi Duk Da Cewa Ni Kansila Ne - Dayyabu Lawal Bala
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:52 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA

Bikin Lasar Gishiri

Yadda Aka Yi Bikin Lasar Gishiri A Jamhuriyar Nijar
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:32 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG