Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa
Ragowar wata mota da aka kai harin da ita a birnin Mogadishu na Somalia, a ranar 15 Yuni, 2019.

Adadin Wadanda Suka Mutu a Harin Somalia Ya Karu

Shugaban kasar ta Somalia, Mohammed Abdullahi Farmajo, ya kwatanta harin a matsayin “tsananin mugunta da ragwanci” da ‘yan ta’addan suka nuna.

Ragowar wata mota da aka kai harin da ita a birnin Mogadishu na Somalia, a ranar 15 Yuni, 2019. Photo: AP

Shugaban kasar ta Somalia, Mohammed Abdullahi Farmajo, ya kwatanta harin a matsayin “tsananin mugunta da ragwanci” da ‘yan ta’addan suka nuna.

XS
SM
MD
LG