Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Afghanitsan: Amurka, Taliban Sun Kammala Tattaunawa

An kammala zaman da aka kwashe kwanaki 9 ana yin sa a Qatar da goshin Asuba a yau Litinin, a cewar wani dan kungiyar ta Taliban.

Mambobin kungiyar Taliban a zaman tattaunawar da aka yi a Doha, babban birnin Qatar Photo: Ayesha Tanzeem (VOA)

An kammala zaman da aka kwashe kwanaki 9 ana yin sa a Qatar da goshin Asuba a yau Litinin, a cewar wani dan kungiyar ta Taliban.

XS
SM
MD
LG