Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Shugaba Goodluck Jonathan a Wurin Taron Kungiyar Taraiyar Afirka na Tsaro Akan Ta’addanci, 2 ga Satumba 2014

Shuwagabanin Afirka, sun hadu a wurin taron kungiyar taraiyar Afirka na tsaro akan ta’addanci, a zauren taron Kenyatta, a Nairobi 2, ga Satumba 2014. An gudanar da taron ne domin tattaunawa kan yanda za’a tunkari batun ta’addanci tsakanin kasa da kasa.

XS
SM
MD
LG