Accessibility links

Hukumomin Saudiyya sun ragewa kasashe yawan alhazan su na bana da kashi ishiri-ishirin cikin dari

Hukumomin Saudiyya sun sanar da kasashen Musulmi cewa dole su rage yawan alhazan su na bana da kashi ishirin cikin dari saboda ayyukan gine-ginen da ake yi a Masallacin Kaaba. Kakakin hukumar aikin Hajin Najeriya, Uba Mana yayi karin bayani a tattaunawar su da wakilin Sashen Hausa Nasiru Adamu el-Hikaya kamar yadda za ku ji.

XS
SM
MD
LG