Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Akawunan Kotu A Jamhuriyar Nijar Sun Shiga Yajin Aiki

A Jamhuriyar Nijar yau akawunan kotu sun fara yajin aikin kwanaki biyu na gargadi da gwamanati, akan wasu tarin matsaloli da suka yi alkawarin magance musu a yayin zaman sulhu da su ka yi da gwamnati a shekara 2014.

NIGER: SHUGABA MUHAMMADOU ISSOUFOU Photo: Citizen journalist

XS
SM
MD
LG