Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Albani akan sugabancin Buhari


Sheikh Muhammad Awwal Albani Zaria wanda ya bayyana irin mulkin Buhari fiye da shekara daya kafin a zabi Buharin, wato kamar yana duba

Marigayi Shaikh Muhammad Awal Albani ya yi furuci akan shugabancin Buhari tun kafin ma a zabeshi, abun da yau ya zama tamkar duba

Mutane a Najeriya suna korafi akan matsalar rayuwa a kasar.

Akwai wadanda suke ganin kudin da ake kwatowa daga wadanda suka wawuresu bai taimaki talakawa ba. Babu kudi a hannun mutane. Kowa na shan wuya, ga kuma tsadar kaya da abinci.

Wasu na ganin yana bata dare da rana. Wasu ma sun yi barazanar kai kokensu zuwa wurin Ubangiji.

To amma idan an yi la'akari da furucin Shaikh Albani a shekarar 2014 yakamata kowa ya shirya. Ya fada za'a shiga wahala kafin a ji dadi

Ga cikakken bayani.

please wait
Embed

No media source currently available

0:00 0:10:17 0:00

Sakataren Gwamnatin kasar Amurka Michael R. Pompeo

Magoya Bayan Trump Sun Afkawa Ginin Majalisun Amurka

Magoya Bayan Shugaba Donald Trump Sun Mamaye Ginin Majalisar Dokokin Amurka
please wait

No media source currently available

0:00 0:00:56 0:00

Rayuwar Birni

Rayuwar Birni: Hira da Aliyu Danlami mai sayar da furanni a Abuja
please wait

No media source currently available

0:00 0:04:49 0:00
Karin bayani akan Rayuwar Birni
XS
SM
MD
LG