Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Amerikawa na bikin cika shekaru maita da talatin da tara da samun yanci


Wasar wuta
Wasar wuta

Yau Asabar Amerikawa ke bikin cika shekaru maitan da talati da tara da samun yancin daga turawan mulkin mallaka na kasar Ingila

Yau Asabar din nan a duk fadin Amirka, Amerikawa ke bikin cika shekari maitan da talatin da tara da samun yancinsu daga turawan mulkin mallakar Ingila. Suna wannan biki ne da yin pareti da yin picni da kade kade da kuma wasan wuta.
Shugaba Barack Obama da iyalinsa zasu dauki dawainiyar yin ciye ciye da tande tande da ake cewa Babarcue a fadar White House yau Asabar wa daruruwan mayakan Amirka da iyalansu.
A ranar hutu ga watan Yuli a alif dri bakwai da saba'in da shidda wakilan jihohin ko kuma yankunan Amirka guda goma sha uku a hukunci suka ayyana samun yanci suka katse duk wata hulda da Britaniya.
A halin da ake ciki kuma yan sanda suna inganta matakan tsaro a yau Asabar bayan da hukumomin tsaro suka yi kashedin yiwuwar barazanar ta'adanci.
Mumnaan hare haren ta'adanci da kai a makon jiya a kasashen Kuwait da Tunisia da kuma Faransa tasa sakataren hukumar tsaron cikin gida Jeb Johnson gabatar da sanarwar bukatar zama cikin shirin kota kwana a yau Asabar anan Amirka.Kungiyar ISI tayi kirarin cewa ita keda alhakin kai hare hare a Tunisia da Kuwait da kuma Faransa Ga Yadda aka yi wannan biki a Abujan Nigeria kamar yadda wakilin sashen Hausa Hasan Maina Kaina ya baiyanawa Halima Djimrao.

Bikin Samu Yancin Amurka - 00'07"
please wait

No media source currently available

0:00 0:00:07 0:00


.

Hawan Nasarawa, jihar Kano a Najeriya, lokacin da aka gudanar da bukukuwan Sallar Eid el Fitr
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:44 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG