Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

AMSOSHIN TAMBAYOYINKU: Game Da Majalisar Dinkin Duniya


Ibrahim K Garba

Masu sauraro, assalama alaikum, da fatan an wuni lafiya. Wannan makon za a ji amsoshin wadannan tambayoyin:

  • A ina Majalisar Dinkin Duniya ta ke?
  • Mene ne dalilin saka ma ta suna Majalisar Dinkin Duniya?
  • Wace irin gudunmawa majalisar ke bayarwa?
  • Majalisar na iya magana a yi aiki da maganar?

Masu tambaya: Kawu Mairuwa Bajoga da Saleh Muhammad Isah Bajoga.

Wakilinmu a shiyyar Adamawa, Muhammad Salisu Garba, ya samo amsoshin wadannan tambayoyin daga Dakta Mahadi Abba na Jami’ar Modibbo Adama da ke Yola, jihar Adamawan Najeriya.

Ga cikakken shirin. A yi sauraro lafiya:

please wait

No media source currently available

0:00 0:12:20 0:00

XS
SM
MD
LG