Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Amsoshin Tambayoyinku(Maimaici): 1. Tarihin Marigayi Grema Bukar 2. Tarihin Lord Lugard


Ibrahim K Garba
Ibrahim K Garba

Yau za a ji amsar tambayoyi masu cewa:

  1. Assalamu alaikum Shashin Hausa na Muryar Amurka. Don Allah ku ba mu takaitaccen tarihin marigayi Grema Bukar mamallakin gidan talabijin da radio na AMFANI. Shin asalin mutunin wane gari ne. Yaya butun iyali? Shin da me jama’ar Jamhuriyar Nijer za su fi tunawa da shi?

Masu tambayar hadin gwiwa: Kwamrad Kaka Mai Yadii, da Alhaji Bukar Gursumah Damasak. da Muhammad Larme Diffa. da kuma Modu Gambo Kairi Damasak.

2. Assalama alaikum VOA Hausa. Don Allah ku ba ni tarihin Lord Lugard. Mai tamtabaya Yusuf Abubakar, Bauchi.

To bari mu fara da tambaya kan tarihin marigayi Grema Bukar. Idan masu tambayar na tare da mu, wakilinmu a Maradi, Mansour Sani ya samo ma ku amsoshinku daga wani dan uwan marigayin kuma shugaban Radiyo AMFANI a Marida, Bulama Ligari. A danna abin sauti a ji bayani.

Sai kuma amsar tambaya kan tarihin Lord Lugard. Mun sha amsa wannan tambayar. Amma idan mai tambaya na saurare, ga amsar da Dakta Salisu Bala na cibiyar Arewa House Kaduna ya bayar kwanan baya. A danna abin sauti a sha bayani:

please wait

No media source currently available

0:00 0:12:01 0:00

XS
SM
MD
LG