Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Amsoshin Tambayoyinku: Shin Mene Ne Makamin Nukiliya? Wace Kasa Ta Fi Yawan Nukiliya?


Ibrahim K Garba
Ibrahim K Garba

“Sashin Hausa Na Muryar Amurka (Voa), a yau ina so ku min karin bayani akan makamin nukiliya ko makamin kare dangi, shin mene ne ma makamin nukiliya? Kasashe nawane a duniya su ke da wannan makamin? Ko akwai iya adadinsa da ake da shi yanzu a duniya? Ƙasashen da basu da irin wannan makamin ba zai yiwu su mallake shi ba ne? Ko an taba harba wannan makamin a duniya?”

To idan Mallam Sa’idu Abdullahi Damaturu da sauran masu saurarenmu na tare da mu, ga amsar da wakilinmu a shiyyar Adamawa, Mohammed Salisu Lado ya samo daga Dakta Mahdi Abba na Jami’ar Modibbo Adama da ke Yola, jihar Adamawa, Najeriya, wanda ya yi bayani kamar yadda za a ji a sautin:

please wait

No media source currently available

0:00 0:11:57 0:00

XS
SM
MD
LG