Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Amurka: An Kori Dan Sandan Da Ya Kashe Bakar Fata Daga Aiki

Bayan da wani dan sanda mai suna Daniel Pantaleo ya shake wani bakar fata a shekarar 2014 mai suna Eric Garner ya mutu, dan sandan ya ci gaba da aiki har tsahon shekaru biyar sannan aka sallame shi daga aiki.

Daniel Panteleo Photo: AP

XS
SM
MD
LG