Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Amurka Ta Aiki Da Jirgi Cike Da Kayan Agaji Zuwa Lebanon


Amurka Ta Aiki Da Jirgi Cike Da Kayan Agaji Zuwa Lebanon
please wait

No media source currently available

0:00 0:00:55 0:00

Membobin kungiyar sojojin sama ta Amurka sun sauke kayan agajin jin kai, a tashar Al-Udeid ta Qatar da ake shirin kaiwa Lebanon bayan wani fashewa ya lalata Beirut. A ranar Lahadin da ta gabata ne shugabannin duniya suka amince da bada gagarumin tallafi ga kasar ta Lebanon don taimakawa ta farfado.

XS
SM
MD
LG