Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Amurka Ta Dau Matakin Rikita Wani Tsarin Sayar Da Man Iran

A wani abu mai kama da dabarar cizawa da hurawa a lokaci guda, Shugaban Amurka Donald Trump ya bayyana niyyar ganawa da Iran a yayin da kuma Amurka ke kara kakaba ma ta takunkumi.

Photo: AP

XS
SM
MD
LG