Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa
Wata ganawa da shugaban Rasha Vladimir Putin (Hagu) da Shugaba Donald Trump (Dama) suka yi a watan Yunin da ya gabata a Japan

Amurka Ta Sakawa Rasha Sabbin Takunkumi

Ana sa ran takunkumin zai fara aiki kwanaki 15 bayan an sanar da majalisar dokokin kasar kan wannan mataki, wanda zai kai tsawon shekara guda.

Wata ganawa da shugaban Rasha Vladimir Putin (Hagu) da Shugaba Donald Trump (Dama) suka yi a watan Yunin da ya gabata a Japan Photo: AP

Ana sa ran takunkumin zai fara aiki kwanaki 15 bayan an sanar da majalisar dokokin kasar kan wannan mataki, wanda zai kai tsawon shekara guda.

XS
SM
MD
LG