Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Amurka Ta Shiga Rana Ta Goma Da Rufe Ma'aikatun Gwamnatin Tarayya

Yau gwamnatin tarayyar Amurka ta shiga kwana 10 da rufe ma'aikatun gwamnatin tarayya. Kuma babu wata alamar cewa an kusa warware wannan matsalar.

Hasumiyar ginin majalisar dokokin tarayyar Amurka, Kafitol (Capitol) Photo: Reuters

Yau gwamnatin tarayyar Amurka ta shiga kwana 10 da rufe ma'aikatun gwamnatin tarayya. Kuma babu wata alamar cewa an kusa warware wannan matsalar.

XS
SM
MD
LG