Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Amurkawa Na Tanadin Abinci Saboda Guguwar Dorian

“Muna kira ga daukacin mazauna jihar Florida da su tanadi abincin kwanaki bakwai da magunguna da ruwa.” In ji gwamnan jihar ta Florida Ron DeSantis.

Yadda aka saye burodi a wani shago a wani kantin jihar Florida a Amurka Photo: Reuters

“Muna kira ga daukacin mazauna jihar Florida da su tanadi abincin kwanaki bakwai da magunguna da ruwa.” In ji gwamnan jihar ta Florida Ron DeSantis.

XS
SM
MD
LG