Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 Duniya: An Baiwa Denis Mukwege Tare Da Nadia Murad Lambar Yabo Kan Zaman Lafiya Ta Shekarar 2018

VOA60 Duniya: An Baiwa Denis Mukwege Tare Da Nadia Murad Lambar Yabo Kan Zaman Lafiya Ta Shekarar 2018
please wait
Embed

No media source currently available

0:00 0:01:00 0:00

A kasar Norway an baiwa Denis Mukwege tare da Nadia Murad lambar yabo kan zaman lafiya ta shekarar 2018 saboda namijin kokarinsu wajen kawo karshen wulakancin tilasta mata jima’i a matsayin wani makamin yaki.

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG