Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 Duniya: Rasha Ya Kaddamar Da Hare-hare A Kan Ukraine


VOA60 Duniya: Rasha Ya Kaddamar Da Hare-hare A Kan Ukraine
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:00 0:00

Shugaban Rasha Vladimir Putin ya sanar da kaddamar da hare-hare a gabashin Ukraine da safiyar Alhamis, yana mai cewa ya dauki matakin ne a matsayin martani ga barazanar da Ukraine ta yi.

XS
SM
MD
LG