Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

An Bude Sabuwar Cibiyar Gyara Halin 'Yan Ta'adda A Yankin Tillaberi Na Nijar

An Bude Sabuwar Cibiyar Gyara Halin 'Yan Ta'adda A Yankin Tillaberi Na Nijar
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:00 0:00

Za mu fara Shirin ne daga jamhuriyar Nijar inda hukumomi suka bude wata sabuwar cibiya ta gyaran halin ‘yan ta’adda da suka tuba a Hamdallaye da ke yankin Tillaberi, domin ci gaba da ba ‘yan ta’adda damar mika wuya.

XS
SM
MD
LG